Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Ku Tura A Social Media

Babban Malami Ibn Uthaimeen a Sharhinsa ga littafin Bulugul Maram, babin haramcin giya, yace ya taba karantawa a wata majalla cewa wani matashi ya sha giya yazo ya samu mahaifiyar shi cewar yana so ya sadu da ita, ita kuma ta nuna mashi ba zata yarda ba.

Kawai sai ya dauko wuka yace indai bata yarda ba to zai kashe kanshi, sai tausayi ya kamata, sai ta kyale shi ya sadu da ita.

Da gari ya waye hankalinshi ya dawo mashi, sai ya tambayi mahaifiyarshi me ya faru jiya da dare, tace mashi ba komai.

Ya matsa mata ta fada mashi, sai ta fada mashi, kawai sai hankalinshi ya tashi yaje ya zuba ma jikinshi fetur ya kona kanshi.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"