Umar M Shariff - Sabuwar Rayuwa New song

Ku Tura A Social Media
Umar M Sharif - Sabuwar Rayuwa New song


Ina masoya ma'abota sauarern wakokin soyayya a harshen hausa.

To ga wata sabuwa daga shahararren mawakin nan naku wato UMAR M SHARISHARI mai taken SABUWAR RAYUWA .

Wakar tayi dadi fiye da misali domin kuwa ko ba'a fidi maku ba kunsan wakar dole tayi dadi, domin kuwa babban mawaki take.

Kadan daga cikin cikin baitocin wakar

*Sabuwace rayuwa na tsinci kaina, duniya ce akacewa makaranta.
*Sabuwace rayuwa na tsinci kaina, duniya ce akacewa makaranta.
*Da fari Allah zanyi wa godiya ta.
*Shi ya tsara min haka a rayuwata.
*Duniya sabuwa gani a cikin ta.
*Kuma na sami kula An bani gata.
*rayuwa kai ka zamo garkuwata.
*Gani nazo zan nuna godiya ta.

Kai wakar tafi qarfin na rera maku ita sai dai kunji ta kawai.

dannan rubun dake kasa domin saukar da wakar kan wayar ku.

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"