Umar M sharif - zo. kusanta dani New song

Ku Tura A Social Media
Saukar Da Sabuwar WaKar Umar M Sharef Mai Taken Zo Kusanta Dani .

wakar Ya Reratane Na Sabon Film Din Ali Nuhu Mai Suna Zan Rayu Dake.

 Jaruman Dasu Taka Rawa A Wakar Sune.

Ali Nuhu Tare Da Lawal Ahmad Sai Kuma Hafsat Idris Barauniya ..
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar

Zo Kusantu Dani.. Zana Rayu Dake

Amana Takaima Zana BaKi

 Zo Kusantu Dani Zana Rayu Dakai Amana Takaina Zana Baka

 Na Aminta Dake Muzauna Rayuwa Tare

 Sai Kiyo Zance Ni Kuma Zanyi Saurare

 Inbaki Tukuici Zabi Dakanki Balangu Ko Tsire

 Ki Diba Ki More .. Kaunace Tasanyani Farin Ciki


       Download music here


Sources:hausamini.com

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"