Nura m Inuwa - Hassada New Song

Ku Tura A Social Media
Saukar da sabuwar wakar shahararren mawaki Nura M Inuwa mai taken "Hassada" new song. 

Sanin kowane bahaushe ne da sanin Ma'anar kalma hassada wanda ba sai anyi wani dogon bayyani ba.

 Amma shi mawakin yana jawo hankalin mutane me a cikin wakensa da nuna muni da cita ta hassada ga duk mutum mai yinta.

Akwai hassada wanda ta halatta akwai wanda bata halata ba.

Sai ku sauko da wannan wakar domin sauraren yadda wannan mawakin ya nuna aibinta ga duk mai yinta. 


Download Audio Now

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"