New song: Umar M Sharif - Ana Dara Ga Dare

Ku Tura A Social Media
New song: Umar M Sharif  - Ana Dara Ga Dare

Ga Kadan Daga Baitukanta

-Ana dara ga dare yayi, da nassara a gurina ni

-Farin ciki na, akan Idona, kace dani nine gwanin ki, ki bani ƙauna, kizo mu zauna, farin ciki shi zana baki, muje in gaida ƴan uwanki, su san dani zasu baiwa mataa

-Koban faɗi ba, ba'a musaa baa, ka san cewa kai nayi zaɓi, ni kai na zaɓi, na cewa baba, tun tun tuni kai ne madubi, nai addu'a Allahu rabbi, idan ya amsa, mu zam miji da mataa

-Tafiyar da ake yi a sannu, za ayo nisa can a lula, hankali ya zarce idanu, ilimi shi na kira fitilla, ina ta shela, kuzo ku kalla, sarauniya ta sace zuciya taa

-Ana dara ga dare yayi, da nassara a gurina ni

sai ku danna rubutun dake kasa domin saukar da ita kan wayar ku

                 Download Now

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"