MUSIC : Umar M Shareef - Tsohuwata Zuma new song

Ku Tura A Social Media
MUSIC : Umar M Shareef - Tsohuwata  Zuma new song 

Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi Arewafresh blog a yau na ƙara zo muku da sabuwar wakar mawakin soyayya wato umar m shareef mai suna "Tsohuwar zuma".

kadan daga cikin wannan wakar a turanci (hit) :-

⏩  Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina.

⏩  Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina.

⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu ..

⏩ Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko. 

⏩ So Kauna Na Baka Mai ƙarKo.

⏩ Da Na Haura Sama Yanzu Na Sakko.

⏩ A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko.

 ⏩ Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba.

⏩ Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba.

Download music here

UMAR M SHARIF NEW SONG

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"