Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Ku Tura A Social Media

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan da take tare da wanda ake sa ran shine zata aura, Maryam ta saka hotunan dake nuna alamar soyayya tsakanin ta da mutumin a dandalinta na sada zumunta.

Haka kuma wani abu dake kara nuna alamar akwai soyayya tsakanin Maryam da mutumin wanda ga dukkan alamu kamar magana har tayi karfi, shine irin kalaman da ta rubuta a tattare da hotunan.

Da farko dai Marya ta rubuta cewa, Ina tare da komai nawa.

Sanna kuma ta sake rubuta cewa, komai da lokaci idan kayi hakuri.
Saidai maryam bata fito karara ta bayyana matsayin mutumin a gurinta ba, amma koma dai menene, lokaci be bar komai ba. Muna musu fatan Alheri.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"