Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"

Ku Tura A Social Media

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yayi kira ga abokin aikinshi Bello Muhammad Bello, General BMB, da ya dena kula masu zaginshi a dandalinshi na sada zumunta, Adam yace:

Wannan kira nakane dan uwa General BMB, kowa ya bata ya sani haka zalika kowa ya gayara ya sani, saboda haka ka manta dasu, sakarkarun da basu da ko sisi, komai da lokacinsa, kawai Allah ya ara mana lokaci da tsawon rai.

General BMB dai ya dade yana fama da masu zaginshi a dandalinshi na sada zumunta inda yake ta kokarin mayar musu da martani, a lokuta da dama yana zargin cewa turosu akeyi suna mai rashin kunya

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"