Abdul D One - Na Dade A Soyayya New Song

Ku Tura A Social Media
Abdul D One - Na Dade A Soyayya New Song

Ina Masoya ma'abota sauraren wakokin soyayya na Hausa.

To ga wata Sabuwa Daga Shahararren Mawakin nan naku wato Abdul d one.

wakar tayi dadi sosai fiye da misali duk da dai kunsan ko waye mawakin.

kadan daga cikin baitocin wannan wakar

*Na dade a soyayya ya za'ayi na fita 
*Nima na dade a soyayya ya za'ayi na fita 
*yanzu ke ke lokaci na shaida ba yake masoyiya 
*Mun shugo A zamanin soyayya kanshi muke ta tafiya 
*kar muyo sake da wannan damar dan gujewa dariya 
*kin bani na karba gashi har mun saba da juna 

kai dadin wannan wakar ya wuce na tera muku ita da baki sai dai kunji ta kawai 

dannan rubutun dake kasa domin saukar da wannan wakar

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"