Gasa! Gasa!! Gasa!!! Duk Wanda Ya Amsa Tambayoyi Akan Fim din TAQADDAMA Zai Samu Kyautar Leshina Da Tiket

Ku Tura A Social Media
GASA! GASA!! GASA!!! A cigaba da haska fim din #TAQADDAMA  dake wakana yanzu haka a film House dake cikin choprite, kamfanin ATC General Merchant Ltd dake kasuwar kantin kwari sun dauki nauyin bayar da kyauta. Wanda akwai leshina da kuma tiket ga duk wanda ya iya amsa tambayoyin da za su biyo baya kamar haka.

1. Fadi sunayen fina finan da Alhaji sheshe ya shirya ,Ali nuhu ne a ciki,kuma Alee Gumzak ne ya bayar da umarni.

2. Fadi sunayen fina finai guda Hudu  wanda Ali Nuhu da Aminu Momo suka yi tare.

3- Fadi sunayen fina finai guda goma wanda Abubakar mai shadda ya shirya kuma Ali nuhu ne a ciki.

4- Fadi sunayen fina finai guda biyar wanda Alhaji sheshe ya shirya.

5- Fadi sunayen fina finai guda goma wanda Ali Nuhu da Baballe Hayatu suka yi tare.

6-Fadi sunayen fina finai guda goma da ka sani na Ali Nuhu da Abba El Mustafa.

7-Fadi sunayen fina finai da Alee Gumzak da Rabi'u Rikadawa da Kuma Ali Nuhu suka yi tare shi ma guda Goma.

8- Abba EL Mustafa da Baballe Hayatu gaya mana fim din da suka futo a ciki guda biyar

9- Fadi sunayen ma aikatan da suka shirya fim din TAKADDAMA,mutum goma kawai.

10 -Fadi sunayen jaruman TAKADDAMA mutum shida  kawai da zaka iya kawowa.
SPONSORED by @atc_general_merchant
Cc @realalinuhu @alhajisheshe @realabmaishadda @umarmshareef @maryam___yahya @garzalimiko @kannywoodcelebrities @garzalimiko @iya_wuya @aleegumzak
@ali_nuhu_fans_club @shazalikamfa @kawukamfa
@yakubu_aik @hafeezadobaba99 @shamsudaniya
@yakubu_mohd @yaseenauwal
@hassan_giggs  @yakubukumo @yakubu_mohd @baballehayatu @aashariff
@naseer_naba @salisufulani10  @abduljalal_a_u_mafaras @nazir_danhajiya
@nazifiasnanic
@maishaddainvestmentltd @abdoulfatah_omar
@mediasuite.tv @alhaji_editor
@daddyhikima @smalljezzy @shamsu_glo_yahaya
@rabiutheking @isaaisa10 @abbamiko @hajiya_khairi  @real_hassana_muhd @zpreety
@isah_bawadoro @sunusi_oscar__442
@dantabashir @hamza_yahaya @hussaina_musa_twins @baresiabubakar @abduljalal_a_u_mafara @daddyhikima @dahiru_a_k_nassarawa @real_kherleeydo @umarmshareef @js_inuwa_international_ltd @yunusamuazu1 @official_sabby @sheik_isa_alolo @sssmuktar @naseer_na

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"