Fadar shugaban kasa ta karyata wani shafin boge da aka bude da sunan diyar shugaban kasa Zahara Buhari na zagin 'yan Najeriya

Ku Tura A Social Media

Fadar shugaban kasa ta hannun me magana da yawun shugaban kasar, Femi Adesina ta fito ta karyawata wani labari da wasu sukayi amfani da hoto da sunan diyar shugaban kasar, Zahara Buhari suka bude dandali a shafin Facebook suka zagi 'yan Najeriya a ciki.

a wallafa a dandalin na boge ya saka hoton shugaban kasa, Muhammdu Buhari inda aka nunashi cikin dusar kankara yaje wata kasar waje inda aka tarbeshi, sai aka rubuta cewa kunga yanda yake kokarin

kawo cigaba ga tattalin arzikin Najeriya amma wasu sakarkarun 'yan Najeriya basu gane ba suna tunanin jin dadine yake sashi yin tafiye-tafiye zuwa kasashen waje.

Sanarwar ta Femi Adesina tace shafin na Bogene ba diyar shugabannkasarce ta fadi haka ba, wasu ne kawai suka budeshi dan batawa iyalan shugaban kasar suna dan haka mutane suyi watsi da shi.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"