Duk Mutanen Masana'antar kannywood sun Tsaneni Sai Mutum Biyu (2) zuwa Ukku (3) - Inji Bello Muhammad Bello

Ku Tura A Social Media
Bayan kwanakin bayya jarumi bello muhammad bello yayi ta posting kala kala akan tsalollin masana'antar kannywood wanda a ciki jarumin yayi kalamai sosai mara sa dadi to yau kuma yazo da wani jawabi kamar haka

"Most of Kannywood members hate me except for two to three people, but no wahala bcause ALLAHWOOD is enough to keep me moving.
You tried several times to stop my reign but to no avail.

W  H  Y? 
Is it because I'm trying my best to interpret my character? 
Is it because you fear competition?
Is it because you hate hearing the plain truth from my mouth?
Or Is it because you worship ALI to an extend that you lack the courage to tell him the truth and call him to order?  I'M STILL EXCELLING? isn't that evidence enough to understand that my shepherd is ALLAH.
Here is a message to my haters... I WILL NEVER STOP BECAUSE I HAVE ALLAH. 

DA ALLAH NA DOGARA!."

A cikin wannan baitocin jarumin ya nuwa cewa dukkan abokansa na masana'antar kannywood sun tsanesa sai mutum biyu zuwa ukku ne kawae basu tsanesa ba. 
Wanda a cikin kalaman nasa ya nuna cewa baisa dalilin da yasa suke nuna masa wannan tsana ba amma duk da haka ya dogara ga Allah wanda shine zai kare sa daga makiyansa da daukaka. 

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"