Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ku Tura A Social Media
Hausawa kance komai kyauwon ɗa ya gadi uba nai to yau haidar adam a zango shima ba'a barshi a baya ba inda shima ya fitar da sabon album dinsa mai suna "Take over" wanda ya kamala shooting na wannan album inda wakokin album din kamar haka :-1. Godiya

2.  Rayuwa

3. Take over.

Album din ya samu director by msk sai kuma co-sponsored by the white housa family. 

Wanda wannan yaro ya fara nuna tashi fasahar wanda a nan gaba kadan hausaloaded.com zaka kawo muku wannan wakokin sai ku kasance da mu. 

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"