Karanta zazzafar Amsar Da Sheikh Daurawa Ya Baiwa Wani Da Ya tambaye Akan Badala a Bikin Diyar Ganduje?

Ku Tura A Social Media

Bayan da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana daurin auren zawarawa dari da ya halarta a Argungu wanda gwamnatin jihar Kebbi tayi, kuma ya bayyana cewa anyi bikin auren babu badala babu fitsara, wani bawan Allah da ake kyautata dan Shi'a ne ya tambaye shi shin suna ina akayi badala a ranar auren diyar Ganduje?.

Malam dai ya amsa mishi da cewa 'Mai yasa kuka kasa fito da zakzaky lokacin da burutai ya saka shi a shara?"

Duk da wannan bawan Allah tambayar da yayi ana ganin yayi fitsara amma wasu sunce da Malam din ya barshi be bashi amsa ba da yafi.

Daganan dai, wannan bawan Allah be sake cewa komai ba.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"