GARABASA : Yanda Zaku Sami 6GB (5884MB) Tare Da Mintuna 48 Akan Naira #200 Kacal A Layin MTN

Ku Tura A Social Media
Wannan Wani Sabon Tsari Ne Da MTN SuKa Fidda Domin Tsoffin Ajiyayyun Layukansu ..

Ganin Cewa Akwai Wasu Customers Din Da SuKa Ajiye LayuKansu Na MTN. Ko Kuma Sun Daina Saka Musu Kudi Cikin Layikan Nasu .. Sai SuKa Fitar Da Wannan Sabon Tsarin Mai Suna 'Welcome Back Offer' Shi Wannan Tsarin Kaza Iya Morar Kudi Ne Na Kira Da Kuma Kyautar Data Masu Dinbun Yawa DuK AKan Kudi Kalilan
Batare Da Bata Lokaci Ba .. Ga Hanyoyin Da Zakubi Kamar HaKa
1) Da FarKo Ka Tabbatar SIM DinKa Yakai Kamar Watanni Uku Ko Fiye Ba Tare Da Ka Saka Masa Kudi Ba ..

2) SaiKa Siya KatinKa .. Ka Loda. (ZaKa Iyayin Recharge Ta VTU) Amma Transfer Bayayi

3) Kana Loda Katin Zasu Kwashe SaiSu Baka KudinKa Da Kuma Datar Brawsing Na Tsahon Kwanaki 15 Kana Mora
Idan Ka Loda CatinKa Na Naira #100 Zasu BaKa Tsakanin MB 3000 Ne . Da Kuma Muntocin Kira Na 25Mints,Idan Kuma Kasa Naira #200 Ne Zasu Baka Wajen 6000MB Da Kuma Lokacin Kira Na 45 Mints Na Tsahon Sati Biyu Waton 14 Days

Haka Dai Yawan Kudin Dakasa Yawan Ninkin Bonus Din Da Zasu BaKa

Sannan Zaka Iya Kiran Kowane Network Da Kudin ...
Sai Dai Datar Bata Da KarFi Kamar Normal Data


Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"