Sako Na Musamman Daga Ali Nuhu Zuwa Ga Masoyansa Maza Da Mata

Ku Tura A Social Media
A yan kwanakin nan ne wata hastaniya ta koma tasowa a masana'antar kannywood wanda ya sanya adam a zango kalamai marar dadi wanda zan yayi masa take da "Bauta ko Zalunci ".amma shi ali nuhu ga maganar da yayi ga masoyansa

Ina rokon duk masoyana maza da mata, duk wanda ya san tsakani da Allah yake so na ya daina posting don cin mutunci ga wani ko wata.Bana rigima ko batanci ga duk wani abokin sana'ata sannan duk wanda ya yi min ku bar shi da Allah. Babu sakayyar da ta wuce ta Allah.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"