MUSIC : Isah Ayagi - Maryam

Ku Tura A Social Media
Asaalamu alaikum warahamatullah yan uwana maza da mata ma'abota ziyayar wannan shafi a yau nazo muku sa wakar wani matashin yaron wanda salon nasan kace Nura m inuwa ne, amma ba M inuwa bane Isah Ayagi ne nazo muku da sabuwar wakarsa mai suna "maryama" wanda yayi yabo da kalamai masu dadi ga masoyiyarsa wanda yana da kyau ku saurareta ,kar ka/ki bari a baku labari.

Download music here

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"