Video : Bidiyon Hirar Sheika Zakzaky Da Manema Labarai A Yau Asabar, Wannan Shine Karo Na Farko Tun Bayan Kama Shi

Ku Tura A Social Media


'Yan jarida: Yallabai Barka da yammaci.

Sheikh Zakzaky: Ya kuke.

'Yan jarida: Za mu samu zantawa da kai?

Sheikh El-Zakzaky: Cikin raha yace, "za ku samu idan har na samu amincewa da yardar su"

'Yan jarida: Ya kake ji yanzu?

Sheikh El-Zakzaky: Ina cikin yanayin lafiya, jami'an tsaro sun ba ni damar ganin likitana. Nagode Allah ina matukar samun sauki.

'Yan jarida: Kana da wani abunda za ka kara?.

Sheikh El-Zakzaky: Ina muku godiya da irin addu'o'in da kuke yi mini.

'Yan jarida: Mun gode yallabai.

Daga nan Sheik Zakzaky ya juya da godiya.
Download video here 

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"