MUSIC : Umar M Shareef - Ma'aurata

Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi mai albarka ina muku maraba da zuwa wannan shafi a yau nazo muku da wannan  waka mai suna "ma'aurata" wanda kowa ne dan adam mace da na miji yana so ya shigo wannan babi na ma'aurata  saboda shine Ginshiki cikar dan adam a nan duniya. 

Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka

==> ma'aurata ni da ke munyo dacewa, ta ko ina munyo dacewa. 

==> Nayo dace tunda ga shi kina kaunata.

==> kinso mai sonki tunda haka shine yafi cancnata


==> Zan baki kulawa agareki na nuna bajinta riko na hakinka banyo sake ba. 

==> Indai soyayya ce nayo dace dukka an shaida 

==>sai da na cancanta mai kyan zance da halinta na yarda 

==> Ni da ke mundace kuma raina fa na ba da. 


Download music here

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"