Kunji wata sabuwa : Mu Matan Fim Mafi Yawan Mu Maza Auren Sha'awa Suke Yi Damu Shi yyasa Auren Mu Baya Kai Wa ko Ina- Inji Fati Muhammad

Ku Tura A Social Media

Namiji ne zai zo miki da maganar Aure kuma zai yadda ya kashe ko nawa ne don ya mallake ki a matsayin matar shi, daga baya idan ya sami biyan bukatar sha'awar sa sai ya sake ki.
Jaruma kuma kwararra a fagen masana'antar shirya fina-finan Hausa Fati Muhammad ita ta bayyana haka a wata hira da aka yi da ita game sa rikita rikitar mutuwar Auren Matan Fim. Fati Muhammad tace babu macen da zata yi Aure sunnar Annabi kuma tayi farin cikin mutuwar Auren, Mazan ne ke yi musu Auren sha'awa.
Amma abun haushi mutane laifin su suke gani sai suce wai sune basu son zaman Aure; kuma masu yi musu wannan kallon suma zaka iya zuwa gidajen su ka tarar da Zawarawa kusan guda uku ko hudu, to muma matan Fim ba daga sama muka fado ba haifar mu aka yi; inji Fati

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"