Audio Album : Sayyad Gadon Kaya Ga tsaraba (complete Album)

Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota ziyar wannan shafi Hausaloaded.com a yau munzo muku da wani fasihin mawaki wato Sayyad Gadon Kaya da sabbabin wakokinsa da ya fitar a wannan shekara 2018 album mai suna "Ga Tsaraba " wannan album ya samu dadadan wakoki sosai wanda sai kun saurara zaku gane zancen.
Ga wakokin kamar haka :

1. SAYYAD AMANA TA SO  

2. SAYYAD BARAKA DA ZUWA  

3. SAYYAD GATSARABA  

4. SAYYAD KARKUWATA  


5. SAYYAD KI GANI SO  

6. SAYYAD MASU GUDU SU GUDU 

7.  SAYYAD RANAR MASOYA  

8.  SAYYAD TAKA RAWA  

9. SAYYAD YAN MATA  


10.  SAYYAD YAN MATAN BIRNI 

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"