Zan kayar da Buhari cikin sauki a zaben 2019 — inji Atiku

Ku Tura A Social Media


Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar yace kayar da shugaban kasa Muhammadu Buhari shi yafi komi sauki muddin suka kara a zaben 2019.

Mista Abubakar ya yi wannan ikirarin ne a hirarsa da Dele Momodu na jaridar the Boss.
Atiku yace bashi da haufi ko shakka cewa zai iya kayar da Buhari a zabe domin farin jininsa ya ragu sosai sakamakon kasa cika alkawurran talakawa kamar yadda sukayi tsammani.
Yace shugaba Buhari ya kasa tabuka abun komi tunda ya hau mulki kuma baya tafiya da matasa a mulkinsa gashi cen ana sayar da yan Nigeria kamar awaki a matsayin bayi a kasashen waje.
“Ina da tabbacin ni na shirya tafiyar da Gwamnati daga ranar farko da aka zabeni na hau karagar mulki” inji Atiku

Sources:premiertimes

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"