[VIDEO] Kalli Hirar Da BBC Ta Yi Da Ali Nuhu Wadda a Cikinta Ya Bayyana irin Alakar Da Ke Tsakaninsa Da Adam A. Zango

Ku Tura A Social Media

wata hira da sashen Hausa na BBC, fitaccen jarumin
wasan kwaikwayon Hausa da turanci wanda ake yi wa
lakabi da “Sarkin Kannywood” wato jarumi Ali Nuhu ya
bayyana cewa shida jarumi Adam A Zango kamar
Danjuma ne da Danjummai.

Ya bayyana cewa zaton da mutane suke na cewar suna
takon saka tsakanin shi da jarumi Adam A Zango ba
haka bane, inda ya bayyana cewar shi da Adam A Zango
kamar wa da kanine kuma suna da kyakkyawar alaka a
tsakanin su.

“In kuna tsaman Allah da Annabi dakai da mutum dole
ne za’a saba za kuma a gyara, sabawar bawai tana nufin
wane yana kin wane bane, a’a, sai anyi haka za’a gane
me wane yake so in fahimta, me kuma nake so wane ya
fahimta, sannan a samu matsaya.

Wannan hirar dai ta samo asali ne daga tambayar da
aka yima jarumin kan lakabin “Sarki” da ake yi masa
akan cewar ko yana da waziri, inda ya amsa da cewar
shidai abinda ya sani jama’a suna ce mashi sarki, Adam
A Zango kuma yarima..

Domin kalli video sai ka latsa wannan link na kasa domin saukarsu wa a wayoyinku

Download video Now

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"