Ni Ba Cikakkiyar Budurwaba ce Amma kuma Ban Taba Aure ba inji Jaruma Rahama Sadau

Ku Tura A Social Media
Rahotanni sun kawo cewa korarriyar jarumar kamfanin shirya fina-fina hausa na Kannywood, Rahama Sadau ta bai wa masoyanta damar yi mata tambaya a shafinta na twitter.

Wannan dama da jarumar ta bayar ya sa masoya na ta tururuwa wajen yi mata wasu tambayoyi da suka shafi rayuwarta.

Duk da cewa wasu daga cikin tambayoyin sun kasance masu nauyi jarumar tayi kokarin baar da amshoshin day a gamsar da masu yin tambayar ba tare da ta nuna dacin rai kan tambayar ba.Shafin al’ummata ta wallafa tambayoyin da akayi wa jarumar da amshoshin da ta bayar kamar haka:

An tambayi jaruma Rahama ko ita budurwa ce gangariya:

Ga amsar da ta bayar “Ni budurwace, amma ba budurwa fil a leda ba, domin na rasa budurcina.”

An tambayeta wanda ya koyamata rawa?

Ta amsa cewa “Ali Nuhu.”

Me ta fi jin tsoro a duniya?

Ta ce “mutuwa.”

Yaushe za ta yi aure?

Ta ce “kwanannan,” amma bata bayyana ko wanene saurayin nata ba.Shin za ta iya daina fim?

Ta ce “a’a.”

Dan wasan da ya fi birgeta a masana’antar fina-finan Hausa

Ta ce “Sadiq Sani Sadiq.”

Fim din da ta yi wanda ta fi so, ya fi birgeta

Ta ce fim din turanci na “Sons of the Caliphate”

An tambayeta ko shekarunta nawa?

Ta ce, “24.”

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"