[MUSIC] Umar M Shareef "Wata Ruga " New Song 2017

Ku Tura A Social Media
Saukar da sabuwar wakar umar m shariff mai taken "Wata Ruga"new song.

Wannan wakar dai yayita ne akan soyayyar sa akan budurwasa yar fulani.
Ga baitocin kadan daga cikin wakar :-

==>Wata ruga na samu diyar fulani ta shiga rai burina zo muyi aure. 

Baitin mace

==>  kai na sanar soyayya zo jani jani wata ruga wata ruga zan koka in nayi aure. 

Baitin namiji

==> Soyayya ce, soyayya ce,soyayya ta gareki mai riba ce nazo nazari kinyimin tanttance halinmu yazo daya haka sa'a ce ni na shirya ke zani saki ki dariya,ke ma kisa kani ni zamanto maicin moriya. 

==> Nayi rawar gani cikin soyayya tunda akanki yau na tako hanya,yau mun chaba mu ake kallo bai daya ga yar fulo ga ni dan hausa muna gurin daya. 
Download Audio Now


Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"