[MUSIC] sabuwar Wakar Rarara "Sai kayi Takwas Ganduje" New Song

Ku Tura A Social Media
Saukar da sabuwar wakar rarara "sai kayi takwas Ganduje"new song 2017.
Wannan waka yayi tane ga governor ganduje mai taken ganduje two times wanda ga kadan daga cikin wakar

Baitocin wakar

==> Yan dakile suyi biyu babu

==> Duk bakin ciki yan bakin ciki sai kayi two times

==> Ganduje sai jayi two times daman kai jarumi ne

==> Duk bakin ciki dan bakin ciki sai munci wainar tanda

==> Wasu yi dakile ganduje yazo ya gyara

==> yan ban kaura sun daina sun gane ganduje yafi karfinsu

Download Audio Now

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"