[MUSIC] Adam A Zango "Tsumagiya" Latest Song

Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi yau munzo muku wata waka ta Adam A Zango mai taken "TSUMAGIYA" wannan dai tsohuwar waka ce amma wace wanda ya rera wanda yake fadin halayen mutane da kuma zamani ga kadan daga cikin baitocin 

==> Tsumagiya gunbar dutse igiyar ruwa mai tsar tse. Ragayar dutse
ahalin mai daki sai jigo. 

==> Na fadi na kara fada dan adam baya tsoron Allah , a cikin kalilanke aikin Allah. 

==> El ma'az bari zancen nan kowa duk ya kowa ya juya hausawa sun junya sauran yara sun juya. 

==> kai!  El-ma'az bari zancen rayuwarmu akwai burin kowa hausawa sunjuye yarenma duka sunj uye kaga 'ya ta bunkasa ba aure sai dai yawo,

===>  dakata adam zango ae laifin na samari ne,

===> a'a laifin na iyayene Sai kaga wasu 'ya'yansu suke daukar nauyinsu.

===> wannan wata baiwa ce kai, wata baiwa ce, zaka kaga yar ka cikin daula wae sai kaga ta sai hala rayuwa sai lahaula.
Download music here

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"