Maulidin Annabi S.a.w Ya Girmi Duk wata Ibada Ta Allah Daga Bakin Sheikh Abduljabbar kabara

Ku Tura A Social Media


Maulid Shugaba S.a.w Ya Girmi Dukkan Ibadun Allah 
Domin Anyi Maulidin Annabi S.a.w Tun Kafin monzo s.a.w Yazo Duniya Kuma Allah Da Kansa Shine Ya Fara Maulidin Annabi S.a.w amma Na Baka Dama Duk wani Littafin Sira Na Musilinci Ka Duba Zakaga Babin Maulidin Annabi S.a.w Da yadda Maulidin Yake.

Dan Haka Ina Kira Ga Masu Yin Maulidin Su Kansu Su Daina Yarda Cewa Wai Maulidin Annabi s.a.w Bidia ce amma Mai Kyau A.a Sam wannan Kuskure Ne
Duk Wanda kuma Yake Da Ja kan Haka Mu kofa Abude Take zai Iya Zuwa Mu Tattauna Dashi amma Tattaunawa Ta Ilimi 


To Allah Ya Karawa Annabi S.a.w Karama.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"