Duniya Budurwa wawa :Farinjin Mawaki Dauda kahutu Rarara Ya Ragu Da Kaso 75℅ Cikin Dari.

Ku Tura A Social Media


.....Sabuwar Wakarsa Ga Buhari Itace KAFISU GASKIYA BABA 

Zuwan Shugaban Kasa Mohammadu Buhari Kano mawaki Dauda Kahutu Rarara Yayi Sabuwar Waka Mai Taken Kafisu Gaskiya Baba Yayinda Da Yaci Gaba Da Kiran Sanata Kwankwaso Biri Ya Kara Da Cewa Ganduje Ya Kawo Takardar Fede Biri kuma zamu Fedeahi

Duniya Mai Yayi wani Abin Mamaki A Watannin Baya Yan Nageriya Harso sukeyi Rarara Yayi Waka kuma kaji Jama'a Na Daukin Jin Muryar tasa duk Lokacin Dayayi wakarsa Cikin Lokaci Zakaji Ta Zagaye Nageriya Kai Harma Da Kasashen Wajen Nageriyar Amma saigashi abin Mamaki Ya Faru a zuwan Buhari Kano  Mawakin Ya Tsaya Ya rerawa Shugaban Kasa Mohammadu Buhari Waka amma Kuma Shiru Kakeji Babu wani Armashi bama Kowa Ne Yasan Dauda Rarara Yayi wakarba domin Ko Labarin Wakarma Yan Jaridu Basu bugaba 

Haka Yasani Nazari Acikin Nazarina Na Gano Cewa Yanzu Haka Al'ummar Nageriya Sun Daina Yayin Mawaki Rarara tare da sauraren wakokinsa Hasashena Ya Hango Min Cewa Tun Lokacin Da Mawakin Ya Caccaki Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso acikin wakarsa Ta Kano Ta Ganduje CE tauraruwar Mawakin Ta Fara Dusashewa 

Izuwa Yanzu Mawakin Ya rasa Kaso Saba'in Cikin Dari Na Masoyansa Dake Nageriya Inda Yanzu Yake Da Kaso Ashirin Da Biyar kacal 

Allah Kenan Mai Daukaka Wanda Yaso A Sanda Yaso ya kuma Kaskantar dashi a Lokacin Dayaga Dama

Ko kuna Ganin Tauraruwar Mawaki Rarara Zata Sake Haskawa kamar a Baya kuwa???

Manazarci : M Inuwa Mh

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"