Dandalin Kannywood: Ni jawara ce mai 'ya'ya 2 amma ba na so a sani - Inji Jaruma Teema Yola

Ku Tura A Social Media

Fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood wadda ta dade tana bayar da gudummuwar ta masana'antar mai suna Fatima Isa Muhammad Yola wadda aka fi sani da Teema Yola ta bayyana cewa tabbas ta taba aure har ma tana da 'ya'ya biyu yanzu haka amma bata so tana yaya ta hakan saboda yanayin sana'a ta.

Jarumar ta bayyana hakan ne a yayin da take yin fira da majiyar mu ta jaridar Blueprint inda take yin karin haske a game da rayuwar ta a baya da kuma yanzu.Hausaloaded.com dai ta samu cewa Teema Yola ta bayyana babban dalilin da yasa bata son tana yayata zawarcin nata shine saboda kada ta kori wasu mazan dake son ta da aure.

Haka zalika jarumar ta bayyana cewa a kowane lokaci idan dai har ta samu namijin da take so zata yi auren ta domin a cewar ta cikar mace kenan a dakin mijin ta.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"