Sababbin Jarumai Guda (5) Da Ke Haskakawa A Masana'antar kannywood

Ku Tura A Social Media

Tauraron su na haskawa kuma da alama sun shirya damawa da sauran fitattun jarumai dake masana'antar

Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da shaharraren mawakin hausa.

Tauraron su na haskawa kuma da alama sun shirya damawa da sauran fitattun jarumai dake masana'antar.

Ga jarumai kamar haka:


1. Rashida Lobbo

Tana cikin jarumai da suka amshi kyauta a bikin karrama jarumai da mujallar city people ta shirya a jihar Legas cikin wannan shekara


2. Maryam Yahaya

Tun fitowar ta a cikin shirin "Mansoor" wannan jarumar ta samu karbuwa a farfajiyar kannywood domin bayan fitowar a shirin ta samu damar fitowa a fina-finai da dama.


Matashiyar wanda ta shigo farfajiyar yin fim da kafar dama ta shaida wa BBChausa cewa Ba harkar fim kadai ke gabanta. Latsa nan domin karanta dalilin


3. Umar M.shereef

Shima wannan mawakin ya garzayo farfajiyan yin fim kuma tun bayan fitowar sa a "Mansoor" masu shirya fina-finai na Kannywood sun kara bashi damar fitowa fina-finai daban daban.

Zai kara haskawa a cikin watni sabon fim mai suna "Mariya" tare da abokiyar aikin sa na cikin shirin "mansoor" watau Maryam yahaya.


4. Amal Umar

Wannan matashiya ta haska a fina-finai daban daban kana tana damawa da jiga-jigan gwarzayen masana'antar


5. Garzali Miko

Babu shakka wannan matashin jarumi ya shirya bayyanar da basirar shi na yin fim kuma da alamu direktoci sun gani a jikin shi.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"