Maryam Booth Tana neman tsari daga mutanen banza

Ku Tura A Social Media

Jarumar ta bayyana wasu haleyyan mutumin banza a shafin ta na kafar sadarwa tare da yin adduar neman tsari daga samun mutane irin haka a rayuwar ta
Fitacciyar jaruma kuma mai Tauraro Maryam Booth tana neman tsari daga mutanen banza wadanda basu tsinana wa mutum komai kuma basu taimaka kawa wajen samun cigaba.


"Mutumin banza shine wanda idan ya fusata da kai sai ya manta da matsayin ka. Kuma idanuwan shi su rufe ya dunga tona asirin ka. Ya manta da duk wata huldar arziki da aka yi dashi, har ma ya dinga fadar abun da babu shi a tare da kai na kazafi" ta wallafa a shafin ta.

Daga karshe ta roki Allah ya nisantar da ita da samun mutanen banza a rayuwar ta.

"Na roki Allah ya nisantar dani da samun mutanen banza a rayuwa ta kuma na rasa abokai da dama.
"Ya Allah ka kara nisantar dani da ire-iren su" kamar yanda ta rubuta a harshen turanci.

Suma masoyan ta sun tofa albarkacin bakin su a seshen tsokaci na shafin ta dangane da adduar da tayi inda yawacin su suka mata godiya tare da kara yin adduar neman kariya.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"