Hotuna: Maza Na Tsayar Da Ni Su Karɓi Lambar Wayata A Maimakon Su Sayi Ruwan Da Nake Talla- Budurwa Mai Tallan ‘Pure Water’

Ku Tura A Social Media


Sana’ar sayar da ruwan leda da a ke kira da ‘Pure Water’ da ruwan roba ‘Bottled Water’ da nau’ikan lemuka a kan tituna ya zama ruwan dare gama duniya sakamakon karbuwa da sana’ar ta samu a matsayin hanyar samun taro da kobo ga masu yinta da kuma taimakawa masu zirga-zirga a ababen hawa da ma a kasa abin jika makoshi a lokacin da bukatar hakan ta kama
Wata zukekiyar budurwa mai sayar da ruwa a Accra babban birnin kasar Ghana ta koka kan yadda maza ke tsayar da ita amma ba don su sayi ruwa ko lemon da ta ke talla ba, a’a, sai kawai don su karbi lambar wayarta da nufin su kirata bayan ta gama tallan don su fahimci juna

Nina Ricchie

Sai dai kuma wannan mai sai da ruwa ba wata bace illa fitacciyar mawakiyar kasar Ghana nan Nina Ricchie ta yi bad da kama a wani salo na yaki da munanan dabi’u a cikin al’umma, musamman ta’adar dora talla ga ‘yan mata


Nina ta dora a shafinta na Instagram yadda ta sha fama da samari a dan fita da ta yi talla na dan sa’o’i kadan, inda ta yi kokarin bayyanawa iyaye irin hadarin da ‘ya’ya mata suke fuskanta a lokacin da suka fita tallaSau tari ‘yan mata masu talla na karewa ne da tallata kansu a maimakon kayan da suka dauko talla

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"