Video:-Abun Kunya: Download video Dan Fim Ya Kunyata Yar Uwarsa Yar Fim

Ku Tura A Social Media
A wani shiri da Aminu Shariff da aka fi sani da (Momo) ya ke gabatarwa a gidan Talabijin na Arewa 24. Momo wanda ya shahara wajen iya barkwanci a fina-finan Hausa, ya kunyata ‘yar fim ta hanyar yi mata tambayoyin da a wajen wasu Musulmi za su iya kallonsa babban abin kunya.


Ya tambaye ta Wacece ta shayar da Manzon Allah Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam bayan mahaifiyar shi ta rasu?

‘Ya Za Kai Min Haka?
Cikin dariya ta fada ta kuma kasa ba shi amsa.

Sannan ya tambaye ta izunta nawa a Alkur’ani mai tsarki?
‘Mu Ba Izu Ake Koya Mana Ba Mu Isalamiyar Mu Kawai Alkur’ani Ake

 Karanta Mana’.

Wajen Hadda Fa?

‘Kawai Mu Karanta Mana Ake Yi’.
Mutane da dama sun soki Momo a matsayin yi mata tambayoyin da ba su da alaka da wannan shiri.

 Sannan wasu na ganin ‘Yar Fim ta yi abin kunya na rashin amsa wannan tambayoyi musamman a matsayinta na mai ikirarin wa’azi

Domin kallon video da yayi da yar uwarsa yar fim sai ku saukar a wayoyinku


Download video Now


Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"