Rashin Lafiyar Mahaifina Ya Yi Tsanani, Amma Kaf Masana'antar Fim An Rasa Mai Tallafa Masa Inji Ibrahim Waragis

Ku Tura A Social Media
Malam Waragis dai ya dade yana shirya fina finai a masana'antar ta kannywood wanda a halin yanzu yake fama da matsanancin rashin lafiya na koda inda aka rasa Wanda zai taimaka da kudin da za'a wanke masa kodar duk cikin 'yan film.
A yayin tattaunawar jaridar Dimokuradiyya  da Dan cikin malam waragis mai suna Ibrahim Wanda shi kadai Allah ya ba waragis din a matsayin Dan cikin sa ya shaida mana  cewar.

mahaifina yana fama da jinya mai tsananin gaske amma babu mai tallafa mana, abun mamaki harda masana'antar su duk da rawar daya taka a lokacin yana da lafiya.

Ya kara da cewan ciwon ya kai dole sai an masa wankin koda Sai dai Yaron ya bayyana cewar kwanakin baya da Ciwon yayi tsanani sosai Jarumi Ali Nuhu ya tallafa musu da dubu 25 haka kuma Sadik Sani Sadik ya basu dubu 35 bayan su babu wanda ya tallafa musu daga masana'antar da  Baban shi yake aiki.

Kazalika Yaron Waragis din yace Hajiya Zainab Ziya'u ta ba su dubu 220,h aka kuma kanwar jaruma Ummi Zee-zee, wato Haseena wadda ita ce Matar Dan Chana, ta ba su tallafi sosai wanda yawan kudin ya tasarma dubu 300.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"