Dan Sanata Yayi Barazanar Harbe Ladan Da Liman Saboda Damunsa Da Kiran Sallah

Ku Tura A Social Media

Dan gidan Sanata Bala Ibini Na'Allah yayi yinkurin Harbe Limamin Unguwar su da Aladani da Bindiga wai suna damun shi da kiraye-kirayen Sallah idan yana hutawa.

Murtala Bala ibini Na'Allah wanda shine Dan gidan Sanata ya fito da Bindiga rike da karnuka a hannun sa yazo har kofar masallacin yana nuna Limamin da Ladanin sa da Bindigar yana gargadar su yana cewa kodai su dena damun shi da kiran Sallah ko kuma ya dauki mataki.

Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewar hakan ta Faru a Jihar Kaduna a kan Titin Zobe Road dake cikin Unguwar Rimi ta Jihar Kaduna a ranar Laraba 4-10-2017 da yamma gabanin Sallah Magariba.

Wani wanda hakan ta faru a gaban shi ya bayyanawa wakilin mu Shuaibu Abdullahi cewar bai taba ganin Izgilanci irin wannan ba.

Haka kuma yace masallacin shi kadai ne a kan Titin Zobe Road a Unguwar Rimi kuma sunan Limamin Malan Isah.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"