Yayi Aikim Hajji Karo 48 A Rayuwarsa Yayi Ummarah Sau 206 ,shehi Dahiru Usman Bauchi

Ku Tura A Social Media

Shekh Dahiru Usman Bauchi Yayin da ya kammala aikin hajjin bana na Shekara 2017 Shehin yace cikin nufin Ubangiji yayi aikin hajji sau 48 kenan a rayuwar sa ta Duniya,
Shehin wanda yake riskan Shekaru kusan 100, a Yanzu Shehin Allah yayi masa arziki na Yaya da jikoki kuma Wanda suke da haddan Alqur'ani, shine mutum Daya Tilo dake da yaya da jikoki da suke raye suka Haddace Alqur'ani, adadi mai yawa, a tarihin Afrika, LDB zata tattara muku Adadin su insha Allah,
:

Allah ya kara maimaita mana ya kuma kara ma Sheikh Lafiya da nisan kwana Amin, Amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin

Sources:hausapress

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"