Yadda zaka Duba sakamakon Weac Result 2016/2017.(how to check weac result 2016/2017

Ku Tura A Social Media
Daga masu ƙididiga ya fito daga hukumar weac yana nuna 59.22%, sun samu ƙaranci Five credits a darusa (subjects) wanda ya hada da english language da kuma mathematics duba ku kagani.
Abu na farko ka zamo kana da Id card plastic wanda hukumar weac tayiwa kowane dalibi ba sai ka saya
scratch card ba abin kawae zakayi  shi ka dauko exam card slip ma ana plastic one.

Yadda ake duba exam a online ko da pc or a wayar salularka ga yadda zakayi kamar haka:-

1.kaje Weac result checking portal dinsu kamar haka http://www. weacdirect. org.

2. Sai ka sanya Weac examination numberku i wajen da anka bada column.

3. Sai ka zabi shekarar jarabawarka miaali 2017.

4. Sai ka zabi Kallar jarabawarka misali
School candidate result.

5. Sai ka sanya serial card dinka.

6. Sai ka sanya card pin

6. Sai kayi latsa (click) a inda naka rubuta "sumbit".

Shikenan zaka ga result dinka ya fito idan baka da matsala.EnglishThis is to inform all the candidates that participated in the 2017 West African Examinations Council (WAEC) May/June WASSCE that they can now check their results online.HOW TO CHECK WAEC RESULT ONLINE.

You don’t need to buy any scratch card to check your WAEC result. The result checker PIN and Serial Number are contained on the flip side of the candidates’ CIVAMPENS Card issued to all candidates by WAEC.

1. Go to WAEC result checking portal at  http://www.waecdirect.org.
2. Enter your WAEC Examination Number in the required column.

3. Select your Examination Year i.e. 2017.

4. Select your Examination Type i.e. SCHOOL CANDIDATE RESULT.
5. Enter the Card Serial Number.

6. Enter the Card PIN.

7. Finally, click “Submit” button to get your 2017 WAEC Result .

I have a problem in checking my WAEC result Please help


Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"