Wani Aljani Ya Karbi Musulunci A Hannun Maulana Sheikh Dahiru Bauchi (RTA) Kwanakin Nan

Ku Tura A Social Media
SHEHUN MUTANE DA ALJANU KENAN.
.

.
Ayayin da wasu daga daga mutane suka bijire masa,  suka juya baya ga tarin alkairan da ya assasa cikin hidimtawa addinin ALLAH, wajen yin kira cikin hikima wanda ta dalilin haka adadi mai tarin yawa  daga mutane suka musulunta a hannun sa, wadannan makiya  suka dauki yi masa sharri,  kage da hassada a matsayin makamin yakar tarin alkairan da yake tattare dasu, adaidai wannan lokaci kuma sai ALLAH ya qara haskaka hasken wulayar sa wajen bijiro da wasu jinsin halittu (aljanu)  da kwaranyowa zuwa gareshi,  domin riskar dasu hasken addinin musulunci.
.
.
Wani aljani mai suna "chinake" ta jikin wani bawan ALLAH mai suna baban gida a kofar gombe cikin garin bauchi,  ya bukaci akaishi wajen lisanul faidha maulana sheikh dahiru usman bauchi (rta)  domin ya bashi musulunci,  bayan tambayoyi da shehu yayi masa,  shehu yalakana masa musulunci,  sannan kuma sai ya bukaci shehu da ya bashi duk sunan da yake so, inda shehu ya bashi suna da "MUHAMMADU MUSTAFHA"
.
.
Idan ba'a manta ba,  watannin baya ma shehu  ya lakana wuridin darikar tijjaniyya ga adadin aljanu da basu gaza dubu biyar ba,
.
DAN JARIDA YAYIWA SHEHU TAMBAYOYI DANGANE DA WANNAN AL'AMARI,  INDA SHI KUMA SHEHU YA RISKAR DASHI,  TABBACIN FARUWAR HAKAN BISA IZNA NA AYOYIN ALKUR'ANI MAI TSARKI.
.
MASU JADA LAMARIN NA BAUCHI KU GAGGAUTA SALLAMAWA DOMIN LAMARIN SA BA NA WASA BANE.
.
Domin samun cikekken bayani,  Mai Buqatar Jin Audion Sai Ya tuntubi wannan lambar ta whatsapp kamar haka 07066111011.
.
ALLAH YAQARA LAFIYA DA NISAN KWANA SHEHU,  ALLAH YAQARA KUSANCIN SHEHU DA MANZON ALLAH (SAW) Amin amin amin amin amin amin amin amin

In sha Allah Hausaloaded.com zata kawo muku wanannan Audion nan bada jimawa ba
Sources:Facebook/Hausapress

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"