Wakar:- Raddi Ga “Maman Taraba” Allah Tsine Kaza Taci Ta Goge Baki MP3

Ku Tura A Social Media
Aslm Jama’a Maziyartan Wannnan Shafi Namu Na Pressloaded.com Munayi Muku Lale Barhabin Da Sake Kasancewa Tare Damu A Dai Dai Wannan Lokaci,
Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Waka Da Akayi Raddi ga Aisha Alhassan Wadda Jama’a Sukafi Sani DaMaman Taraba,
Wannan Waka Tabiyo Bayane Bayan Maman Taraba Ta Baiyana Ra’ayinta Zuwa Ga Zabe Mai Zuwa Na 2019,
Domin Karanta Abinda Ya Faru Tsakaninta Da Baba Buhari Da Maso Yansa Sai Ku Shiga Jikin Wannan Link Below:-
Ga Abinda Maman Taraba Ta Fara Cewa:-

Bazan Zabi Baba Buhariba A 2019 Ni Aisha Alhassan

Wannan Shine Abinda Ta Fara Yadawa a Kafafen Watsa Labarai, Bayan Ta Fitar Da Wannan Sai Jama’a ‘Baba Buhari’ Sukayi Mata Raddi Da Wannan Kamar Haka:->

Maida Martani Ga Aisha Alhassan Maman Taraba

Wannan Shine Martanin Da Anka Maida Zuwa Gareta Domin Taci Ta Goge Baki, Shi Yasa Take Watsa Wannan Labari, Domin,
Baya Ga Wannan Kuma Tafitar Da Video Inda Take Cewa “Eh Nace Bazan Zabi Baba Ba, 2019, Zaku Iya Download Na Wannan Video A Nan Kasa:->

Video:- Nice Maman Taraba Nace Bana Zaben Buhari A 2019

Baya Ga Haka Sai Kuyi Download Ku saurari Wannan Waka Raddi Zuwa Ga Maman Taraba Wadda Anka Kirata Da Suna Allah Tsine Kaza Taci Ta Goge Baki,
Download And Share To Your Friends Pls:-
Notes:- Masu Copy Zuwa Wani Shafi Dan Allah Adinga Saka Muna Back Link
Asha Sauraro Lafiya By Admin Naku Na Hausaloaded.com:-
Daga my oga onttop Umar Ibrahim G-star
Search at more at pressloaded.com

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"