Saudiyya Ta Kai Wa Musulman Myanmar Dauki (Burma)

Ku Tura A Social MediaA yayin da al'ummar Musulmin Rohingyar a kasar Myanmar ke fuskantar ukuba daga arna, kasar Saudiyya bisa jagoranci Sarki Salman, ta bayyana ba su tallafin Dala Miliyan Hamsin.

Haka kuma, baya ga tallafin wadannan kudi masu tsoka, ta amince da ba adadin Musulmin na Rohingyar guda Miliyan Daya mafaka a Saudiyya.

Wannan shi ne babban tallafi na farko da ya fito daga wata kasar Musulunci.

Allah Ya taimaka wa Musulmin Myanmar, Ya cece su daga wannan bala'i da suke fuskanta. Amin!

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"