Ina Samun Abinda Nake Nema Zanyi Aurena Na Huta – Inji Hafsat Idirs (Barauniya)

Ku Tura A Social Media


Shaharriyar Jarumar FinaFinan Hausa Wato Hafsat Idris Wacce Akafi Sanida Da Barauniya Ta Bayyan Cewa Akwai Burin Da ta keso Ta Cimma Da Zarar Ta Cimma Wannan Buri Zatayi Aure. Hakan Ya faru ne Sakamakon Tana Daya Daga cikin Jarumai Wanda Tauraruwar su Take Haskawa A Wannan Zamani Hakane Yasa Masoya Sukayi Mata Chaa Aka Da Maganar Tayi Aure.

Sa'a nan bata bayyanawa mutane ko masoyanta ba wannan burin da takeso ta cimma ba.
Hausaloaded nayi mata fatan Allah ka bata wannan abun domin taje tayi aure ko ince ta koma aure saboda,a ranar sallah  ƙarama taje show a  sokoto anyi fira da ita kuma ya bayyana ta taɓa yin aure inda wanda yake zantawa da ita yayi mata tambaya kamar haka:-

 Editor:-To jaruma hafsat idris ko zaki fadamana  ɗa/ɗiya nawa gareki  a lokacin da kinkayi aure?

Amsa

Hafsat:- wannan sirri ne bazan fada ba.
Mudai Babu Abinda Zamuce Saidai Allah Yabada Sa’a.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"