Gwamnati Ta Yi Gargadi Kan Matsayin Askarawan ' Peace Corps'

Ku Tura A Social Media

Ministan Kasafin kudi ya gargadi al'ummar Nijeriya musamman matasa kan cewa Shugaba Buhari bai karbi wani kudiri daga majalisar tarayya ba kan Askarawan 'Peace Corps' ballantana a fara yayata cewa Shugaban kasa kadai ake jira ya rattaba hannu kan kudirin don ya zaman doka ta yaddd za a bude kafa na daukar aikin Askarawan.

Ya ce har yanzu kudirin yana gaban majalisar tarayya don haka ya gargadi matasa kan su yi takatsantsa don ganin ba a yaudare su ta hanyar sayar masu da fom inda ya yi nuni da cewa gwamnati ta samu labarin cewa a wasu jihohi har an yi nisa wajen mallakar kakin Askarawan da zimmar cewa za a kaddamar da shirin nan ba da jimawa ba.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"