'Babu Gaskiya A Batun Cewa Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Amurka

Ku Tura A Social Media

Ba baskiya bane cewar wai shugaba Muhammadu Buhari ya shirya tsaf zuwa kasar Amurka bisa gayyatar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi masa, kamar yadda Lauretta Onuchie mai taimakawa shugaban kasa akan kafafen sadarwa ta zamani ta bayyana.

"Shugaba Muhammadu Buhari mutum ne wanda a koda yaushe yake sanar da 'yan Nijeriya dukkanin tafiye tafiyensa koda kuwa a cikin kasa Nijeriya  ne . Mutum ne mai matukar daraja 'yan Nijeriya, ba zai taba yiyuwa ba ya saci hanya ya bar kasar nan ba tare da sanar da wadanda suka zabe shi ba domin ya yi musu aiki ba".

Daga sani Twoeffect Yawuri

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"