EFCC Ta Sake Kama Jami'anta Da Ke Fasa Gidajen Da Hukumar Ta Kwace

Ku Tura A Social Media


Hukumar EFCC ta kama daya daga cikin direbobinta wanda ya kware wajen fasa gidajen da hukumar ta kwace daga hannun barayi inda aka samu nasarar kama shi a lokacin da yake kokari fasa gidan Tsohon Shugaban Hafsoshin Sojan Nijeriya, Alex Badeh da ke Abuja.

Kakakin Hukumar EFCC, Wilson Uwajaren ya ce an kama direban mai suna Nasiru Isa ne da wani dan sanda mai suna Ismaila Aliyu da kuma wasu abokan aikinsa da ya bayyana sunayensu kamar haka ;Abubakar Jibrin, Abdulsalam Ado, Ibrahim Babangida, Reuben Dauda, Hassan Aliyu, Sani Yusuf  da Murtala Mohammed.

Sorces:Rariya

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"