Ba Zan Goyi Bayan Buhari Ba Idan Atiku Ya Fito Takara- Ministar Buhari Aisha Alhassan

Ku Tura A Social Media
Ministar Harkokin Mata, Aishatu Alhassan ta fito fili ta nuna cewa idan har Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar Ya fito takara a 2019, ba za ta marawa Shugaba Buhari baya in har shi ma ya tsaya takara.

Da take raddi kan bidiyon da ake yayatawa inda aka nuno ministar tana yi masa kamfen, Aisha Alhassan ta nuna cewa Atiku Abubakar Uban gidanta ne tun tana aikin gwamnati kafin ma ta fara siyasa.

Ministar ta ce, ita ba ta siyasar munafunci don haka ba ta tsoron shugaban kasar ya kore ta daga aiki saboda ta yi wa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar addu'ar zama shugaban kasa a 2019.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"