Audio:- haramun ne mu afka ma iyamurai a cikin irin Wannan yanayin da Muke ciki -Sheikh muhammad Auwal Albaniy Zaria

Ku Tura A Social Media

Tabbas Abunda  Ke  Faruwa A Yankin  Iyamurai  Na Kashe  Mana Ƴan 'uwa Abun Bakin  Ciki  Ne Kuma Abun  Damuwa  Ne. Toh Amma Kuma  Shin  Daidai Ne  Mu Rama??? Inba Daidai  Bane Toh Menene  Mafita??
!

Allahu  Akbar! Kai  Ka CEle ASH-SHEIKH ALBANY ZARIA (RH) A yau 'din  nan  Yana  raye ne tare  damu.
!
Kai ka'  ce anyi  ma Albaniy wahayi  cewa bayan  gusheewarsa wani  Arne nmandi kanu  zai fara kashe mana  ƴan'uwa don  mu  biye  mishi mu  kaucewa manhajin salafiyya
!
Tsarkin  ya tabbata ga Allah! saurari wannan  Karatu Na ƙasa kaji yadda Albaniy Zaria yake tsawatar mana  yake tausasamu yake gaya mana  cewa muyi hankuri haramun ne  mu  afka ma  iyamurai a  cikin irin Wannan  yanayin da  Muke ciki.
!
Ya Kai  ɗan'uwana  mai  tunani 'ɗaukar  fansa, saurara kaji makomarka a ranar gobe ƙiyama idan ka  afka ma  kafirin amana da kisa. Lasta adireshin nan  Na 'ƙasa Don  saurare:


1. Download Audio Now


2. Download Audio NowSources:-www.darulfatawa.com

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"