Audio:- Ado Gwanja Tattaka Alafiya Dan Musa ( Kwankwaso Santan Arewa )

Ku Tura A Social Media

Shahararen Mawakin Nan Ne Naku, Na Maza Da MataAdo Gwanja. Shine Yau Dauke Da Sabuwar WakaKwankwaso Wanda Ayanzu Haka Muke Song Baba Buhari Ya Tsayar Muna Da Shi A 2019.
Insha Allah Muna Fatan Wannan Shekara Dake Zuwa Ya Kasance Kwankwaso Ne Zai Take Over Da Wannan Mulkin Najeriya.
Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Jagoran Jama’a Da Talakawa Allah Ya Bashi Rikon Najeriya A 2019, Dan Halak Mai Kishin Addini Musulunci Da Masulmai.
Kwankwasiya Will Take Over 2019 Insha Allah That What We Are Hop Always.
Download This Jamz Song By Ado Gwanja Song.

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"