An Kaddamar Da Gangamin Tazarcin Buhari A Jihar Ebonyi

Ku Tura A Social Media

Jam'iyyar. APC reshen jihar Ebonyi ta kaddamar da wani gangami a garin Abakaliki na murnar dawowar Shugaba Buhari daga jinya da kuma fara nema masu goyon baya don yin tazarce a shekarar 2019.

Shugaban jam'iyyar, Eze Nwachukwu ya ce wannan shi ne karo na uku da ake gudanar da irin wannan gangami na nuna soyayya da goyon baya ga Shugaba Buhari inda ya kuma yabawa 'ya'yan jam'iyyar kan yadda suka bayar da hadin kai wajen samun nasarar gangamin. Daga cikin wadanda suka halarci gangamin akwai, Ministan Kimiyya da Fasaha, Ogbonnaya Onu da kuma tsohon Gwamnan jihar, Martins Elechi.

Sources:Rariya

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Umar M Shariff & Abdul D One - Yar Budurwa Album ft Mohd Mai Lerey

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"