Video :- Tasowar jirgin shugaba Muhammadu buhari daga london inda ya nufo Nigeria....

Ku Tura A Social Media
Allah ya kawoma shi lafiyaCikakkiyar Awa Shida zuwa bakwai ake dauka a cikin jirgi daga London zuwa Abuja....

Yanzu haka jirgin shugaba Muhammadu buhari ya kai awa daya a sama, kenan nan da kamar awa shida masu zuwa muke saka ran karasowar jirgin Baba....

Dayake jirgin shugaba Muhammadu buhari yana sama yanzu haka, akan hanyarsa ta zuwa Nigeria a wannan rana ta asabar.....

Hakan yasa muke neman cigaba da adduoin Allah ya kawomana shi lafiya daga wajen masoya Baba Buhari, a duk inda suke a duniya.....

Ku saka yara kanana suyi adduoi, ku yawaita bayar da sadaka ga yara kanana, mu dage sosai har zuwa lokacin da shugaba buhari zai shiga gida a Villa... daganan kuma sai mu dora da adduoin Allah ya bashi ikon sauke nauyin dake kansa na al,ummar Nigeria.....

SANNU DA TASOWA BABA BUHARI......

Allah ya kawomana shi lafiya.....

4:30pm na yammacin wannan rana, jirgin shugaba Muhammadu buhari zai sauka a Nigeria In Sha Allah...

Munanan mun kasa mun tsare tare da zuba na mujiya don nemo muku bidiyon saukar Baba Buhari.....

Mu cigaba da kasancewa tare har zuwa lokacin saukarsa.....


Danna nan domin saukar da wanannan video


Download Video Audio Mp4

Sources:Rabiu biyora

Comments

Popular posts from this blog

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya Sonki

Ya Kone Kansa Sabida Takaicin Lalata Da Mahaifiyarsa Cikin Maye

Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Ina tare dake a cikin daukaka da rashinta' - Inji Adam A. Zango ya gayawa Zainab Indomie

Maryam Gidado zata yi aurene?: Kallarta tare da wanda ake sa ran zata aura

Kalli Hotunan Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Adam A. Zango yayi kira ga General BMB da ya dena kula masu zaginshi"Basu da ko sisi"